Latest
Manyan masu fada a aji na Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kokarin kawo karshen rikicin dake kokarin barka lemar dake basu inuwa gudun abinda ka iya
Wata matashiyar budurwa yar tsurut da karamar murna ta koka da yadda mutane ke yi mata kallon karamar yarinya saboda yanayin halittarta, tace shekarunta 22..
Malamai da masu tsokaci sun yi ca kan wakar, inda suka zargi Gwanjo da kawo wani sabon salon bata tarbiyya da kawo tsaiko ga al'adar Mallam Bahaushe a yanzu.
An ji labari cewa jiya Bola Tinubu mai harin zama shugaban Najeriya a karkashin inuwar APC yace babu rikici tsakaninsa da shugaban jam’iyyarsa, Abdullahi Adamu.
Hukukumar 'yan sanda reshen jihar Gombe ta nuna wasu 'yan mata kwayen juna guda 5 da suka haɗa kai suka lakada wa kawarsu duka har ta mutu kan wani saurayi.
Kemisola, wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta yi tattake har zuwa kasar waje domin haduwa da baturen saurayinta da suka hadu a soshiyal midiya suke soyewa.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wani wa da kani sun guntule hannun mahaifinsu dan shekara 60 don kawai su samu damar sace shanunsa a wani batun koru a Neja
Kwamitin da majalisar dokokin jihar Neja ta kafa da nufin bankaɗo abinda ake rufe wa na cin bashi a kananan hukumomi 25 na jihar ya gabatar da rahoto a zama.
Wani rahoto mai ban mamaki ya ce, jami’ai kwanstabul na rundunar ‘yan sanda, a ranar Laraba 7 ga watan Satumba sun yi wata zanga-zanga a jihar Osun, ba albashi.
Masu zafi
Samu kari