Latest
Majiyoyi sun ce baya ga alaka da 'yan ta'addan Najeriya, Mamu ya shiga hannun hukuma ne saboda alakarsa da wata kungiyar ta'addanci a yankin Sinai dake Misra.
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Malam Adamu Adamu yana ganin Gwamnatin Goodluck Jonathan tayi wa ASUU alkawarin da ta fi karfin ta, ya zargi Jonathan a kan matsalar yajin-aikin ASUU a Najeriya
Sai dai baya ga soyayyarsa ga kwallon kafa da kasarsa, zakaran 'dan wasan yana kaunar ababen hawa na kasaita kuma na zamani inda suka cika garejinsa da birgewa.
Haduwar manyan masu kudin Afrika, shugaban Dangote Group kuma bakar fata da yafi kowa arziki a duniya,Aliko Dangote da shugaban bankin UBA Tony Elumelu a Legas.
Alkalin kotun majistare da ke zamanta a Yaba a Legas ya bada umurnin a tsare wani Damilola Areje, a gidan yari kan satar mota, har sai ya cika ka'idojin beli.
Wata mahaifiya ta yi kokawa da daminsa da hannunta domin ceto danta mai rarafe daga bakin damisa, kamar yadda jami'ai suka sanar ranar Laraba. Archana Choudhary
A yayin harin da ya tada hankalin 'yan Najeriya, 'yan ta'addan sun saki fursunoni sama da 600, ciki har da wasu rikakkun 'yan ta'addan Boko Haram 64, The Nation
Za a ji Ifeanyi Okowa yace maganar gaskiya Peter Obi zai lawo Masu Matsala a Zaben Shugaban kasa, ya fadi yadda takarar Peter Obi za ta zama barazana gare su
Masu zafi
Samu kari