Latest
Kotun daukaka kara dake zamanta a Fatakwal saukake hukuncin zaman shekaru 26 da babbar kotun tarayya dake Yenagoa Bayelsa ta yanke kan Yunusa Dahiru Yellow.
Shahararren jarumin Kannywood, Shu'aibu Lawan Kumurci ya bayyana cewa Allah ne ya yi aurensa da marigayiya Balaraba domin a baya ko fim dinsa bata son kallo.
A wurin taron majalisar koli mai zartas da hukunci na jam'iyyar PDP (NEC) dake gudana yanzu haka, shugaban BoT na ƙasa, Walid Jibrin, ya sauka daga mukaminsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi bayanin dalilin da yasa ya fusata da ‘dan takarar shugaban kasan, Atiku Abubakar da shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu.
Wani babban jigon PDP ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, yana son Ayu ya sauka, amma akwai wasu yan hana ruwa gudu dake rura wutar.
Shahrarren dan damfarar yanar gizo, Ramon Abbas, wanda akafi sani da Hushpuppi ya ce dakataccen dan sanda Abba Kyari na iya kasheshi idan gwamnatin Amurka.
Mai martaba Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, Ojaja II, na shirin sake angwancewa da tsaleliyar budurwa awanni 24 bayan ya auri Olori Mariam Anako.
Wata yar Najeriya ta tada kura a kafafen yada zumunta bayan bayyana cewa ita mutum ce mai al'aurar mata da na maza. A bidiyon TikTok din da ta saki, ta bayyana
Fadar Buckingham ta bayyana cewa likitoci na sa ido a kan lafiyar Sarauniyar Elizabeth ta kasar Ingila bayan da suka nuna damuwa game da yanayin lafiyarta.
Masu zafi
Samu kari