Latest
Dan wani mai sarautar gargajiya a garin Oja-Odan na Illaro a Jihar Ogun ya gayyaci wasu da ake zargin yan kungiyar asiri ne su kashe mahaifinsa kan rikicin da k
Za a ji cewa Peter Obi ya zargi gwamnati da kin maida hankali domin ganin dalibai sun koma karatu jami’o’i, yace Muhammadu Buhari zai iya biyan bukatun ASUU.
Budurwa mai shekaru 24 mai suna Annastasia Michael, ta rubuta budaddiyar wasika ga diyar Sanata Ike Ekweremadu, Sonia, inda tace zata bata daya daga cikin koda.
Wata matar aure mai suna Florence Ideye, ta nemi kotun Igando da ke Lagas da ta raba aurensu cewa maigidanta Victor, baya aiki tsawon shekaru 10 da suka gabata.
An goge sunayen mutum 1,126,359 da suka yi rajistar katin zabe. Hukumar INEC mai gudanar da zabe ta bayyana halin da ake ciki wajen rajistar masu neman PVC.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun damke wani mutumi da yayi ikirarin ya yi tattaki zuwa Makkah don yin aikin Umrah a madadin marigayiya Sarauniya Elizabeth II.
Babbar kotun tarayya dake zaman a birnin tarayya Abuja ta baiwa hukumar tsaron farin kaya DSS ta izinin cigaba da tsare Tukur Mamu, na tsawon watanni biyu.
Rahoton da muke samu yanzun ya nuna cewa majalisar Kansiloli sun tsige shugaban ƙaramar hukumar Langtang ta arewa, Bitrus Rimven Zulfa, kan wasu zarge zarge
Wani matashi ya fashe da kuka wiwi bayan ya gano cewa an rigada an yi baikon budurwarsa da wani. Tuni bidiyon da ke dauke da sakon muryarsa ya yadu a intanet.
Masu zafi
Samu kari