Latest
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai farmaki gidan babban hadimin gwamnan Bauchi kan harkokkin addinin kirista, Fasto Magaji, sun jikkata mutum ɗaya dake gidan.
Alhassan Lawali, wani da ake zargi dan leken asirin yan bindigan Zamfara ne ya bayyana yadda ya rika kai wa yan bindiga kudin fansa da kayan abinci. Mohammed Sh
Tsohon babban jami'in tsaron marigayi Janar Sani Abacha, Hamza Al-Mustapha a ranar Asabar, ya zubar da hawaye kan batun rashin tsaro a Najeriya. Ran dan takarar
Tun bayan nasarar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya rika samun goyon baya da malaman addini a sassa daban na Najeriya. Ts
Wani gini bene mai hawa hudu a titin Imam Street Uyo, babbar birnin jihar Akwa Ibo ya rufta da mutanen da ba'a san adadinsu ba har yanzu. An tattaro cewa..
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya dira jihar Gombe domin halartar daurin auren dan gwamna, inda ya roki Gombawa su kada masa kuria
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Jigawa a hana mutanen gari a karamar hukumar Birniwa birne wasu mutum bakwai da ransu. An gano cewa an yi jayayya tsak
Rabiu Kwankwaso ya ci karo da dinbin mabiya yayin bude sabon sakatariyan NNPP a Warri. Hadimin tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya yake cewa sun ci taro a yau.
Sarki Charles II ya ki amincewa da bukatar Shugaba Emmerson Mnangagwa na kasar Zimbabwe na halarton jana'izar Sarauniya Elizabeth II. A cewar The Punch, Shugaba
Masu zafi
Samu kari