Latest
Gwamnatin kasar Birtaniya ta saki bayanai kan mutane 6,743 da suka mutu suka bar dukiya babu magaji. Da cikin sunayen akwai na yan Najeriya 56 wadanda suka
Atiku yana zakulo ‘Yan kasar waje da ‘Yan wajen PDP da zai ba kujeru a ofis, Kakakin kwamitin PDP a zaben shugaban kasa, Charles Aniagwu, ya bayyana wannan.
Godwin Ugeelu Amadu dan shekara 59 wanda aka sanar da mutuwarsa ya farka ya fito daga akwatin gawar daf da za a birne shi ya bayyana abin da ya gani a aljanna k
Hankulan jama'a sun tashi a unguwar Arilesola dake Abule Egba, jihar Legas ranar Laraba bayan damke wani mabaraci da guru da layu da kuma kudi N500,000....
Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi birnin New York kasar Amurka ranar Lahadi, 18 ga watan Satumba, don halartan taron gangamin majalisar dinkin duniya (UNGA77
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta fatattaki dandazon jama'ar da suka taru a Abakaliki a dandazon mutum miliyan magoya bayan dan takarar shugaban kasan Obi.
Wani mutun 'dan kasar China ya sokawa budurwarsa mai shekaru 23 wuka inda ta mutuu a take a kwatas din Janbulo dake karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano.
Kasa da watanni biyar kafin babban zaben shekarar 2023, shugabannin jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, sun kori dan takarar shugaban kasarta, Dumebi Ka
Wani mutum dan Najeriya ya bada labarin abin ban tsoro da ya yi karo da shi bayan ya kama hayan gida a Jihar Legas. Matashin mai suna Elkros a Twitter ya ce ya
Masu zafi
Samu kari