Latest
Chukwuma Soludo, gwamnan Jihar Anambra, ya ce dukkan yan bindigan da aka kama a jihar kawo yanzu yan asalin yankin kudu maso gabas ne. Soludo, ya bayyana hakan
Gwamnatin Jihar Anambra ta haram saka gajerun siket wato 'mini skirt' a matsayin unifom a dukkan makarantun jihar. Kwamishinan Ilimi na Jihar, Farfesa Ngozi Chu
Kwamanda Hukumar Kiyayye Haddura na Kasa, FRSC, na Jihar Cross Rivers, Maikano Hassan, ya tabbatar da cewa hatsari ya kashe wata mata mai matsakaicin shekaru a
Yayin binciken yan sanda, mutumin an ɗan china da ya je har gida ya kashe vudurwara a Ɗorayi Babba yace cin amanar data masa ya sa ya ɗauki matakin kasheta.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya nuna farin cikinsa da sauya shekar jigon PDP da suka kafa jam'iyyar tun 1998 zuwa APC, yace Abba Tata kadara ce mai daraja
Wata matashiyar budurwa mai suna Salma ta shiga halin damuwa bayan samun labarin auren saurayinta da suke soyayya da juna. Matashin ya auri wata ba ita ba.
Wa'adin makwanni shida da aka dibarwa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya warware matsalolin tsaron Najeriya sun shude, har yanzu abubuwa basu kankama ba dai.
Dan Najeriya na biyu, mataimakin shugaban kasan Najeriya, Yemi Osinbajo ya shilla Burtaniya a ranar 17 ga Satumba domin halartar taron sallama da sarauniya.
Gwagwalada - An tabbatar da mutuwan mutum goma sha tara (19) sakamakon mumunan hadarin da ya auku a babban titin Yangoji-Gwagwalada dake birnin tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari