Latest
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano ta zargi jam'iyyar APC da shirya yadda zata rage yawan masu kada kuri'u ta hanyar yaudara tare da kwace katinan zaben jama'a.
Wata kotun laifuka na musamman dake Ikeja a jihar Legas a ranar Litinin ta yankewa kasurgumin mai garkuwa da mutane,Evans hukuncin shekaru 21 a gidan maza.
Kotun Ma'aikata Ta kasa ta sanar da ranar yanke hukunci kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'a (ASUU). Kotun ta zabi ranar Laraba.
Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba, yace gwamnonin jihohi a Najeriya sune babbar barazana ga damokaradiyyar kasar nan duka.
Babbar Kotu da ke zamanta a Damaturu, babban birnin jihar Yobe, yau Litinin ta ɗage zaman sauraron shari'ar korarrun sojojin ɗa suka ƙashe Sheikh Aisami Gashua.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta tabbatar da ganin doka ta yi aiki kan dan kasar China da ake zargi da kisan yar jihar Ummita.
Lauya Femi Falana, ya caccaki mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Najeriya, yace hukuncin shekaru 25 a gidan maza ne kan 'dan sanda da ya mari farar hula.
Kungiyar 'yan kasuwa Sinawa a Najeriya (CBCAN) ta bayyana yin Allah wadai da kisan da wani dan kasar China ya yiwa budurwarsa, Ummukulsum Buhari a ranar Juma'a.
Bidiyon wata malamar makaranta yar kasar Indonesia wacce ta rasu tana karatun Al-Qur'ani mai girma ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta na yanar gizo.
Masu zafi
Samu kari