Latest
Mazauna sun nuna tsantsar damuwa da fargaba bayan wani abu da ake kyautata zaton Bam ne ya tashi a babban birnin jihar Taraba, Jalingo ranar Lahadi da daddare
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin New York, kasar Amruka don halartan taron gangamin majalisar dinkin duniya. Wakilin kamfanin dillancin labaran (NAN).
Gwamnatin jihar Katsina a ranar Asabar, 17 ga watan Satumba, ta bayyana cewa ta ware zunzurutun kudi har naira biliyan 1.5 domin yakar rashin tsaro a jihar.
Wani bidiyon da jaridar Tribune Online ta yada ya nuna lokacin da matasa dalibai suka yi dandazo tare da tsohe titin tashar jirgin saman jihar Legas a Kudanci.
Kungiyar NEGF ta gwamnonin Arewa maso gabashin Najeriya sun yi zama na musamman. Kungiyar Gwamnoni tana so a dage da aikin wutan Mambila da ke jihar Taraba.
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da manoma uku sannan sun kashe wani mutum daya a garin Kurgin Gabas da ke yammacin karamar hukumar Birnin-Gwari, Kaduna.
'Yan PDP Za su yi Zama da Gwamnoni domin a dinke barakar Jam’iyya. Sannan an ji maganar shawo kan Nyesom Wike ta jagwalgwale Bayan Atiku Ya Tafi Kasar Waje
Ministan kwadago da ayyukan yi a Najeriya, Festus Kayemo, ya ce 'yan takarar PDP da NNPP; Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso kenan, za su iya faduwa jarrabawa.
Wasu samari matasa guda biyu sun kaure da faɗa kan wata budurwa guda ɗaya mai suna Aisha a jihar Nasarawa, lamarin ya yi muni kan ɗaya inda ya rasa hannunsa.
Masu zafi
Samu kari