Latest
Malamin addini dan Najeriya mazaunin Birtaniya kuma babban fasto a cocin Faith Tabernacle, Apostle Alfred Williams, ya ce kada a dora wa Buhari laifi bisa matsa
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Ondo, Hon. Victor Olabimtan ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu zai samu kuri'u kashi 90
Wani dan Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta ya yin da ya yada bidiyon matarsa na girki da murhun gawayi duk da a baya ta ce babu ita babu shi.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ya ce dakarun tawagar Operation Hadin Kai ta yi nasarar kawar da 'yan ta'adda sama da 36 a ayyuka daban-daban ta sama a yankin Arewa
Kazamin rikicin da ke tsakanin jaruma, Halima Abubakar, da fitaccen fasto, Apostle Johnson Suleiman ya dauki sabon salo a yayin da jarumar ta yi magana mai karf
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato, yace shi da takwarorinsa gwamnonin PDP na tattauna wa don lalubo maganin rikicin da ya hana jam'iyya motsi.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya lashi takobin tona asirin wasu shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) masu ikirarin su iyayen jam'iyyar ne.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP reshen jihar Zamfara tace shirye-shirye sun yi nisa na gudanar da sabon zaben fidda ɗan takarar gwamnan Zamfara a Gobe Jumu'a.
Karamin Ministan kwadago da aikin yi, Festus Keyamo, ya zundi jam’iyyar PDP kan rikicin da ke addabar jam’iyyar. Keyamo ya ce jam’iyyar ta kasa shawo kan matsal
Masu zafi
Samu kari