Latest
Yayin da rikicin PDP ta ƙara ɗaukar zafi, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bar Najeriya zuwa wata ƙasa da ba'a faɗa ba a nahiyar Turai ranar Jumu'a da dare.
Mun tattaro maku sunayen tsofaffin Jami’an tsaro da Suka Shiga Kwamitin Yakin Zaben Bola Tinubu. A jerin akwai Tsohon Minista, Mohammed Magoro da Tukur Buratai.
Gwamna Nyesom Wike ya karyata rahotannin da ke cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu ya masa tayin tikitin takarar sanata ya sauya sheka
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, Peter Obi da abokin takararsa Datti Baba-Ahmed sun ziyarci Mai Girma Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Obi
Yayin da PDP ke ta faɗi tashin kawo ƙarshen dambarwar dake neman jiƙa mata aiki a zaɓen 2023, wani jigo da mambobi 200 sun tattara sun koma APC a jihar Delta.
Yan bindiga sun kai hari masallacin Juma'a d ke garin Ruwan Jema a karamar hukumar Bukkuyum na Jihar Zamfara suka kashe mutane 15. Harin na baya-bayan nan ya fa
Amurka - Shugaba Muhammadu Buhari ya zanna da Firai Ministan Girka, Kyriakos Mitsotakis, a New York, hedkwatar majalisar dinkin duniya dake kasar Amurka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dubi da yadda dakarun sojin Najeriya suka kara kaimi wajen yakan yan bindiga, matsalar tsaro zai zama tarihi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya tabbatarwa mutanen Akwa Ibom cewa za a warware rikicin cikin gida na jam'iyyar nan b
Masu zafi
Samu kari