Latest
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje da wasu manyan yan Najeriya sun ce gwamnatin Tinubu a 2023 zai gaggauta cigaba da bunkasa a kasar. Ganduje ya yi wannan jaw
Kungiyar matasan jam’iyyar PDP mai adawa a arewa, ta bukaci shugaban jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya yi murabus.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP na tura sako ln haɗari ga yan Najeriya yayin da ke gab da fita runfunan zaɓe a 2023.
Wata babban kotun Jihar Legas, a ranar Juma'a 23 ga watan Satumba, ta yanke wa wani korarren dan sanda Olalekan Ogunyemi, daurin rai dai rai saboda kashe wani m
An fahimci babu sunan Mataimakin Shugaban kasa watau Yemi Osinbajo da tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Rt. Hon. Yakubu Dogara a kwamitin kamfe na APC
Wani dan rajin kare hakkin dan adam, Kayode Ajulo, ya shawarci Peter Obi da ya tallata kansa ga al'ummar arewa gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023.
A daidai lokacin da Allah ya albarkaci wani iyali da samun karuwar yara har guda uku, sai kuma ya dauke mahaifiyarsu. Kwana 40 da rasuwanta mahaifinsu ya bi ta.
Wasu jerin mutane uku sun yi suna tare da shahara a duniyar soshiyal midiya saboda yanayin halitta ta musamman da suke dauke da ita. Daya na da shudin idanu.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben 2023 ya maida martani bayan Bola Tinubu ya biyewa kalaman Nyesom Wike, yana neman taba ‘dan takaran PDP a 2023
Masu zafi
Samu kari