Latest
INEC ba ta da masaniyar kudin da APC da PDP suka kashe a 2019. A ka’idar zabe, duk wata jam’iyya sai ta sanar da INEC abin da ta kashe a yakin neman takara.
Gwamnonin jihohin Najeriya hudu da ke kan iyakar Najeriya da Nijar sun gana a Katsina da gwamnan Maradi a Nijar domin tsara wata hanyar yaki da matsalar tsaro.
Babban 'dan Honarabul Bala Ali, Dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a majalisar dokokin jihar Bauchi ya mutu a hannun yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin bidiyon wani tsohon kwantena da wani matashi dan Najeriya yayi masa kwaskwarima, ya mayar da shi hadadden ofis.
Atiku Abubakar ya kama hanyar Abuja da nufin fara kamfe. Ba a San Inda ‘Dan takaran shugaban kasa na APC, Bola Tinubu Ya Shiga ba, Peter Obi Ya Dakata da kamfe.
Idan har Yakubu Dogara da Injiniya Babachir David Lawal sun bar jam’iyyar APC, alamu na nuna za su iya shiga LP. Zuwa yanzu suna magana da PDP, LP da NNPP.
A jiya Saudi Arabiya tayi wani canje-canje a gwamnati, Mohammed Salman ya zama Firayim Minista. Ibn Salman ya dare kujerar Mahaifinsa mai shekara 86 a Duniya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Mr Dumebi Kachikwu ya ce babu banbanci tsakanin dan takarar APC, Bola Tinubu, na PDP Atiku Abubakar da dan takarar L
Fitaccen shugaban matasan Najeriya kuma kwararre a bangaren sufurin jiragen sama, Kwamared Isaac Balami ya fita daga jam'iyyar APC ya koma Labour Party, LP.
Masu zafi
Samu kari