Latest
Hukumomin asibitin koyarwan jami'ar Abubakar Tafawa Balewa ATBUTH dake jihar Bauchi ta bayyana cewa an gano dan tagwayen da aka sace a asibitin makon da ya gab.
Rundunar sojojin Najeriya ta ceto wasu mutane bakwai da aka yi garkuwa da su a yayin wani fatrol a kananan hukumomin Birnin Gwari da Chikun da ke jihar Kaduna.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya karyata rahotannin cewa ya yi hannun riga da Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, kan rikicin da ya kara'de jam'iyyar (PDP).
Kudurin da ke neman rage karfin ikon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa a ranar Talata, 27 ga watan Satumba.
Babbar kotun tarayya da soke sabon zaɓen fidda gwanin da PDP ta shirya wand aya ba tsohon gwamnan jihar Kebbi damar takarar Sanatan Kebbi ta tsakiya a 2023.
Jama'a da dama sun yi martani ga wani bidiyon da wata budurwa ta yada, tace a yanzu dai sauranta watanni 7 kacal a duniya, tana bukatar addu'o'in jama'a...
Mun tattaro maku martanin Mutane Yayin da Gwamna Ganduje Ya yi Kicibis da Kwankwaso a Filin Jirgi. Yanzu babu ga maciji tsakanin Rabiu Kwankwaso da magajinsa
Jami'an yan sandan farin kaya DSS sun kama wan soja da ke aiki da Muhammadu Buhari Cantonment in Tungan-Maje a Abuja kan bada haya da sayar da bindiga ga masu g
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokua, babban birnin jihar Ogun ta soke zaben fidda gwanin gwamnan da jam'iyyar PDP ta gudanar a jihar ta Ogun a Kudu.
Masu zafi
Samu kari