Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi

Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi

Mun kawo muku labarin mummunan hadarin da ya faru a kan babban hanyar Argungu zuwa Birnin Kebbi inda mutane shida suka riga mu gidan gaskiya.

Kimanin jami'an yan sanda uku dake cikin motocin da suka babbake kan titin.

Kakakin yan sandan jihar, SP Abubakar Nafi'u, ya bayyana hakan cikin sanarwa da ya fitar a ranar Laraba a Birnin Kebbi.

Ya ce hadarin ya faru ne lokacin da wata Carine E, dauke da jarkokin fetur, da ake zargin jami'an kwastam na suka biyo ta daga Birnin Kebbi.

"Da isarta kauyen Jeda, Carine E din ta yi karo da motar dakko kudi, ta kama da wuta ta kona wasu motoci uku, " a cewarsa

"Sakamakon hakan, motocci biyar da babur daya suka kone kurmus.

Kara karanta wannan

Kebbi: Motar Dakko Kudi Ta Yi Hatsari, Mutum 6 Har Da Yan Sanda Sun Mutu

Kalli hotunan hadarin:

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Bullion
Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi Hoto: TheNation
Asali: Facebook

Bullion
Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi Hoto: TheNation
Asali: Facebook

Bullion
Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi Hoto: TheNation
Asali: Facebook

Bullion
Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi
Asali: Facebook

Hoto: TheNation
Hotunan Motar Kudin Banki Da Ta Kama Da Wuta Tsakiyar Titi A Kebbi
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel