Latest
Mun fahimci cewa Bashir Ahmaad ya je kotu, yana neman Alkali ya ba shi damar takarar majalisar wakilan tarayya a karkashin APC, yana ja da takarar Mahmud Gaya.
Tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisa ta takwas, Dino Melaye ya ce Najeriya kamar mota ce da bugaggen direba ke tukawa kuma bai san inda take ba.
Wani dan gwagwarmayar siyasa kuma mai sharhi kan al'amuran da suka shafi al'umma, Dr Kailani Muhammad, ya ce yan Najeriya su duba yiwuwar sake dawo da APC kan m
Bidiyon wata uwa mara hannu tana ciyar da diyarta abinci ya taba zukatan mutane da dama a soshiyal midiya. Ta yi amfani da labban bakinta wajen rike cokali.
Babban limamin Cocin Living Stone da ke Jos, Bishop Jonas Katung ya zargi tsohon Sakataren Gwamnatin Najeriya, Babachir Lawal da gaza kare hakkin kiristoci.
Wani magidanci mai shekaru 46 ya sha alwashin tsinke igiyar aurensu da matarsa ta shekaru goma sha biyu saboda ta koma kwanan falo tsawon shekara daya da rabi.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo sun yi martani ga Atiku kan ikirarin cewa shi ne zai kasance tsanin da zai kai Ibo shugabancin kasa, sun kwatanta batun da abin dariya.
A wani mataki na Gwamna Charles Soludo na sauya saita jihar Anambra kan turba ta cigaba, an haramta dukkan kungiyoyin masu adaidaita sahu (keke) da bas yin aiki
Wani mutumin kasar Uganda da ke aiki a wani gidan mai a Qatar ya samu lambar yabo bayan ya bayar da huduba a masallacin Juma'a. Limamin masallacin yayi latti.
Masu zafi
Samu kari