Latest
Jam’iyyar PDP tayi wani zama na musamman a ranar Talatar nan bayan dawowar Iyorchia Ayu daga waje. Shugaban PDP ya sa a binciki ‘Yan NWC da suka dawo da N122m
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane 12 a wani harin ɓad da kama da suka kai wata Ruga a ƙaramar hukumar Bali a jihar Taraba, arewa maso gabashin Najeriya.
Wata matashiya yar Najeriya, Jessica Ayodele, ta je shafin soshiyal midiya don bayyana makudan kudi da ta kashe a kan aurenta. Ta ce sun kashe naira miliyan 15.
Hadimin Shugaban Kasa Bashir Ahmad ya wallafa sabbin hotunan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a
Hukumar kula da cututtuka masu harbuwa (NCDC) ta ce Najeriya na cikin hadari sake shigo da cutar Ebola daga kasar Uganda a nahiyar Afrika, inji rahotanni...
Masu tsarin tawagar kamfen din kujerar shugabancin kasa na Tinubu da Shettima sun yi ganawar sirri a Abuja a ranar Talata da yammaci inda suka sake duba sunaye.
Wasu dalibai na Cibiyar Koyar Sana'o'i ta Dangote, mallakar gwamnatin Jihar Kano, a ranar Talata sun yi zanga-zangar korarsu daga makarantar. Daliban da aka kor
Oluomachi Nwoye, dalibar ajin karshe a jami'ar ilimin noma ta Michael Okpara ta samu karuwar jarirai biyar a rana daya a asibitin tarayya na Umuahia a jihar.
Bappah Muhammed, babban yaya ga gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya rigamu gidan gaskiya ranar Lahadi 2 ga watan Oktoba, 2022a Asibitin ƙasar Turkiyya.
Masu zafi
Samu kari