Latest
A wani abu da ake kallo a matsayin karya alƙadarin Ƙungiyar Malaman Jami'an ta Ƙasa (ASUU), gwamantin tarayya, a ranar Talatan nan, ta yi wa ƙungiyar kishiyoyi
A ranar Talata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama wani Sufurtandan ƴan sanda Daniel Amah da lambar yabo saboda namijin ƙoƙari da ya yi wajen yin aiki da
Wata kotu dake zama Kano mai lamba 17 dake zama a titin Miller karkashin jagorancin Mai shari'a Saunusi Ado Ma'aji ya dage sauraron shari'a Geng Quangrong.
Hukumar aikin dan sanda ta PSC ta sanar da korar wasu jami'ai bakwai saboda halin rashin da'a a ranar Talata 4 ga watan Oktoban wannan shekarar da ake ciki.
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, a ranar Litinin din nan data gabata, ya yi alkawarin habaka tattalin arzikin Najeriya.
Sarkin al’ummar Hausawa, mazauna Amawbia da ke kusa da Awka, babban birnin jihar Anambra, Mahmud Sani ya bayyana cewa suna addu’ar Allah ya ba Najeriya shugaba
Al’ummar garin Mopa da ke karamar hukumar Mopa-Muro a jihar Kogi sun tashi da alhini tare da jimamin haɗi da makokin wasu ƴan gida daya su huɗu da suka hadu.
Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu ya bayyana cewa, shugaba Buhari ya amince ake ba wasu daga daliban jami'o'in gwamnati da na kwalejin ilimin gwamnati kudin.
Wata majiya daga ma’aikatar Kwadago da aikin yi ta sirranta a ranar Talata inda tace Ministan kwadago Dakta Chris Ngige, zai gabatar da shaidar rijistar CONUA.
Masu zafi
Samu kari