Latest
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Wani ‘dan Najeriya ya je soshiyal midiya domin kwarzanta wata matashiyar budurwa wacce ke sana’ar wankin mota. Ya ganta a wurin sana’arta kuma yake tambayarta.
Farincikin da zaka shiga bayan ka samu cikar wani daga cikin manyan burikan ka a rayuwa yana da yawa. Wata budurwa ta fada farinciki bayan ta siyawa kanta gado.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan tsohon sojamai ritaya a ƙauyen Daika dake ƙaramar hukumar Mangu, jihar Filato ranar Litinin da daddare.
Wani dogon mutum mai suna Sulemana Abdul Samed wanda aka fi sani da Awuche a garinsa da ke Ghana ya bayyana cewa yana kara tsawo duk bayan watanni uku ko hudu.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana balo-balo cewa, mai amince da batun makaran ma'aikatan gwamnati a jiharsa ba, don haka ya fara daukar mataki.
Shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Abdullahi Adamu, yanzu haka ya shiga zama da gwamnonin jam'iyyar guda shida tare da wasu jigogin APC.
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta ce bidiyon da aka yada da cewa gwamnan Jihar David Umahi, ya saka a zane wasu mazauna jihar ba haka lamarin ya ke ba. A ranar Talata,
Akalla yan takara 837 ne za su fafata a zaben gwamna da za a yi a ranar 11 ga Maris ɗin shekarar 2023 a jihohi 28, kamar yadda Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC
Masu zafi
Samu kari