Latest
Gwamnoni 22 da ke mulki a karkashin APC sun yi zama bayan haduwarsu da Muhammadu Buhari domin a san wa ya kamata jam'iyya ta tsaida takara a zabe mai zuwa.
A wani taron manema labarai a Legas, malamin ya ce an shirya kudaden ne a buhu biyar na Naira miliyan 20 kowanne, kuma Cocin Methodist a Najeriya ne ya tara kud
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ja kunnen gwamnonin jam'iyyar APC da su tabbatar a zaben fidda gwanin jam'iyyar dake karatowa sun zabi 'dan takarar shugaba.
Temitope Akande, wani dan Najeriya da ya kammala karatu a Jami'ar Harvard ya yi wa iyayensa godiya bisa sadaukarwar da suka masa a rayuwarsa. Ya wallafa wani ho
Bayan shugaban ƙasa Buhari ya gana da su ya tafi Spain, gwamnonin APC sun shiga ganawar sirri da junansa kan zabin wanda zai gaji Buhari a babban zaɓen 2023.
Daya daga cikin manyan yan jarida wanda ya yi takara a zaben fidda gwani na kujerar shugabancin kasa ta PDP ta 2023 a ranar Asabar 28 ga watan Mayu, ya yi bayan
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, Farfesa Mahmud Yakubu, ya ce hukumarsa ba zata yi amfani da Fom ɗin korafi kan abin da ya faru ba a zaben 2023.
Muhammad Adamu Bulkachuwa ya yi mummunar faduwa a zaben fitar da gwani. Sanatan bai iya samun kuri’a ko daya a zaben tsaida ‘dan takarar APC a yankinsa ba.
Yayin ganawa da gwamnonin da suka ɗare madafun iko karkashin inuwar APC, Buhari ya bayyana abinda ke ransa game da wanda zai gaje shi a babban zaɓen 2023 .
Masu zafi
Samu kari