Latest
Mun ji yadda aka kama wani tauraro da hodar iblis a filin jirgin sama a garin Legas. NDLEA tana cigaba da kokari wajen yakar masu fataucin kwaya a Najeriya
Darakta janar na kwamitin yaƙin neman zaɓe a jam'iyyar PDP kuma gwamnan Sakkwato, Aminu Tambuwal, yacw ranar Litinin jam'iyya zata kaɗa fara kamfe a birnin Uyo.
A wani abu da ake kallo a matsayin karya alƙadarin Ƙungiyar Malaman Jami'an ta Ƙasa (ASUU), gwamantin tarayya, a ranar Talatan nan, ta yi wa ƙungiyar kishiyoyi
A ranar Talata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama wani Sufurtandan ƴan sanda Daniel Amah da lambar yabo saboda namijin ƙoƙari da ya yi wajen yin aiki da
Wata kotu dake zama Kano mai lamba 17 dake zama a titin Miller karkashin jagorancin Mai shari'a Saunusi Ado Ma'aji ya dage sauraron shari'a Geng Quangrong.
Hukumar aikin dan sanda ta PSC ta sanar da korar wasu jami'ai bakwai saboda halin rashin da'a a ranar Talata 4 ga watan Oktoban wannan shekarar da ake ciki.
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, a ranar Litinin din nan data gabata, ya yi alkawarin habaka tattalin arzikin Najeriya.
Sarkin al’ummar Hausawa, mazauna Amawbia da ke kusa da Awka, babban birnin jihar Anambra, Mahmud Sani ya bayyana cewa suna addu’ar Allah ya ba Najeriya shugaba
Al’ummar garin Mopa da ke karamar hukumar Mopa-Muro a jihar Kogi sun tashi da alhini tare da jimamin haɗi da makokin wasu ƴan gida daya su huɗu da suka hadu.
Masu zafi
Samu kari