Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya yiwa kungiyoyin jami'o'in kasar bayani, ya ce ba zai yi musu alkawarin da ba zai iya cikawa ba saboda dalilai.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alƙawarin cewa a cikin sauran kwanakin da suka rage masa a matsayin shugaban ƙasa, ƴan Najeriya za su ga sauyi game da matsalar.
Wasu hotuna da jarida Punch ta yada a kafar Twitter sun nuna wani matashi dan jihar Kano da ya kera keke napep tun daga tushe ba wai daga kayayyaki haka ba.
Dr Abdulmalik Atta, mamban kwamitin shugaban kasa da ya assasa ceto ragowar fasinjoji 23, ya zargi Tukur Mamu da zagon kasa ga kokarin ceto wadanda aka sace.
Hukumar kula da ayyukan yan sanda, PSC, ta amince da yi wa mataimakan kwamishina 40 arin girma zuwa kwamishina. Hukumar ta kuma amince da yi wa mataimakan kwami
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya yi wa babbar jam’iyyar adawa ta PDP kaca-kaca, in da ya bayyana jam’iyyar PDP a matsayin jam’iyyar da ke da
Gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a guiwa ba har sai ta samo $5 biliyan da Abacha ya sace daga Najeriya tare da kai su Turai kamar yadda shugaba Buhari yace.
Obidike Chukwuebuka, mamba a jam'yyar APC ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, zaben 2023 mai zuwa zai zo da sauyi mai yawa idan ya samu damar gaje Buhari a 2023.
Wasu matasa a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba sun yi kira ga gwamnati ta soke Hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Matasan, ranar Alhamis 7 ga watan Oktoba, sun yi
Masu zafi
Samu kari