Latest
A cewar shugaban jam’iyyar PDP ta ƙasa, Iyiorcha Ayu, ya tabbatar da cewa ɗan takarar jam’iyyar, Atiku Abubakar, zai ba wa mutane mamaki, domin zai lashe zaɓe
Wata ƙungiyar kabilar Fulani mai suna Fulbe Global Development Initiative (FGDRI) ta koka game da kuɗin goro da ake yi wa fulani tare da kashe ba tare da nuna
An tsananta tsaro a majalisar tarayyan Najeriya kafin zuwan shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da kasafin kudin 2023 a yau Juma’a har N19.6 Tiriliyan.
Kwamitin NCMC mai aikin kula da yakin neman zaben PDP ya nada wasu sababbin Darektoci. Wadannan Darektoci da mataimakansa za su taimakawa Atiku Abubakar a 2023.
Gwamnati na neman raba Dangote da Kamfanin Simintin Obajana. Hakan na zuwa ne bayan Gwamnati na Kokarin Karbe Kamfanin Obajana Daga Hannun Aliko Dangote a Kogi
Daya daga cikin sojojin da suka kai ɗauki da nufin kwantar da tarzomar da ka iya tashi tsakanin manoma da makiyaya a ƙaramar hukumar Guri, Jigawa ya rasa ransa.
Yan bindiga sun kai wa tawagar ministan Abuja hari a ranar Alhamis a yayin da suke wani atisaye a kan hanyar zuwa filin tashi da saukan jirage na Nnamdi Azikiwe
An sace wayar salular tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Arc. Namadi Sambo a wurin wani taro a Abuja. Sanata Shehu, tsohon dan majalisar tarayya, wanda
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa kokari wajen ganin an ceto fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a kwanak
Masu zafi
Samu kari