Latest
Mutane da dama sun raunana a ranar Asabar bayan fada ya barke tsakanin ‘yan kasuwa Inyamurai da Hausawa sabuwar kasuwar Benin da ke Benin, birnin Jihar Edo.
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya dade yana goyon bayan matakin da gwamnonin arewa a APC suka dauka na mayar da m
Mafarauta sun harbe wata mata Uzarai Muda da danta Klandang Musa, mazauna yankin Bitikaya da ke karamar hukumar Madagali ta jihar Adamawa kan zarginsu da maita.
A ranar 28 ga watan Maris ne wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai hari gidan tsohon kwamishinan kidaya da kasa, NPC, Zakari Umaru Kigbu, suka k
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi Alla-wadai da yadda mutane ke damun kansu kan maganar daukan Musulmi ya zama mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar.
Bayan nasara da ya yi wajen mallakar tutar APC, Bola Ahmed Tinubu, yana kokarin ganin ya sasanta tsoffin yan takara wadanda suka fusata kan sakamakon zaben.
Jami'an sashen leken asiri na hukumar yan sanda FIB-IRT sun damke yan bindiga masu garkuwa da mutane 14 da aka dade ana nema ruwa a jallo a Arewacin Najeriya.
Wani abu mai kama da dirama ya faru a lokacin da kungiyar malaman jami'o'i na Najeriya, ASUU ta ki karbar kudin da Berekete Family Radio ta bata don janye yakin
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ta fara shiga wani hali yayin da ta rasa 'yan majalisar tarayya biyar da 'yan majalisar jiha uku inda suka koma babbar jam'iyya PDP.
Masu zafi
Samu kari