Latest
Yayinda aka fara yakin neman zaben 2023, akalla manyan jigogin jam'iyyar All Progressive Congress APC guda 16 suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PDa jihar Sokoto.
a ci gaba da shirye shiryen tunkarar babban zaben 2023 dake tafe, jam'iyyar APC ta yi rashi wasu kusoshinta yayin PDP ta samu karin mambobi a jihar Sakkwato
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce ta gano gawar wata mata da aka bayyana bata a watan Nuwamban 2021 a cikin ofishin babban likitan asibitin Kaiama da k
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya dage cewa shi babu ƙumbiya-ƙumbiya da rashin gaskiya a shugabancinsa. Shugaban na PDP ya bayyana hakan ne lokac
Malamar makarantar Islamiyya a Unguwar Mubi dake kusa da Kofar Nassarawa a jihar Kano ta zargi jarumi Baba Ari, da yi mata duka har ta kai ta da faduwa kasa.
Ya yi magana a kan zargin da ake yi na cewa alawus-alawus na gidaje da aka biya mambobin kwamitin gudanarwa na jam’iyyar, wani ƙulle-ƙulle ne da sharri kawai.
Tsohon Shugaban Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na kasa Vincent Ogbulafor ya riga mu gidan gaskiya. Vanguard ta rahoto cewa Ogbulafor ya rasu ne a rana
Naira biliyan 3.34 fadar shugaban ƙasa ta ware dan tafiye-tafiyen gida da na waje na shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakin shugaban Najeriya, Yemi osina
Oluwagbadura ya bayyana yadda ya kwashi hannunsa a hannun wasu ‘yan sanda wadanda su ka tatse shi a Soliki,Aguda a Legas, inda su ka tilastasa fitowa da N100k.
Masu zafi
Samu kari