Latest
Dakarun sojin Najeriya karkasin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da ‘yan Boko Haram suka kai a Borno. Sojojin sun ragargaji ‘yan ta’addan.
Kungiyar PTAN tayi magana bayan an ga daliban makarantar Gwamnatin Yauri dauke da makamai a bidiyo. ‘Yan bindiga na yunkurin aurar da ‘Yan makarantar a yanzu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya naɗa sabbin mashawarta sama da 14,000 a gwamnatinsa yayin da ya rage yan watanni da sauka daga kan kujerar a zaɓen 2023.
Gabanin babban zaben shekarar 2023, hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da jerin sunaye na karshe ne yan takarar shugaban kasa. A cewar jerin sunayen, ja
Wata tsaleliyar budurwa 'yar Najeriya mai shekaru 28, Amelia Pounds ta riga mu gidan gaskiya yayin da yi mata aikin gyaran jiki a kasar India dake nahiyar Asia.
Sanata mai wakiltar Enugu da gabas a majalisar dattawan Najeriya, Chimaroke Nnamani, ya gargaɗi jam'iyyar PDP kar ta yi kuskuren cewa zata watsarda su Wike.
An kama wasu maza uku kan zargin garkuwa da tsohon mai gidansu, Ifeanyi Olayinka bayan ya sallame su daga aiki a Ijebu-Ode, Jihar Ogun. An kama wadanda ake zarg
A makon da ya wuce ne aka ji Iker Casillas ya shaidawa Duniya yana neman maza, daga baya ya goge maganar, tsohon 'dan wasan na kasar Sifen ya bada uzurinsa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AA, Hamza Al-Mustapha ya ce hukumomin da ake kirkira a Najeriya domin yakar rashawa a Najeriya za su iya yakar rashawan ba
Masu zafi
Samu kari