Latest
Mai neman kujerar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Bola Tinubu, yace zuwan mulkin Buhari ya kawo canji duk da kakaniyin da ya samu kasar a ciki.
Bidiyon da wata budurwa ta fitar bayan rasuwar mahaifiyarta da shekaru hudu tana bayyana yadda rayuwa ta kasance da gwagwarmaya da fadi-tashi ya taba zukata.
Za a ji labari cewa fitaccen ‘dan wasan kwaikwayon Amurkan nan, Tom Cruise yana cigaba da bada mamaki bayan an ji yana shirin fita daga Duniya domin ya yi fim.
A wata wasika, Dr. Sam Amadi yace ba zai karbi tayin mukamin Darekta a kwamitin yakin neman zaben PDP ba. Amadi yace aikinsa ba zai bar shi ya shiga PDP ba.
Ministan ayyuka na musamman, George Akume, ya yi bayanin yadda gwamnatin Buhari ta zaɓo mutum 447 daga cikin 5000, ta basu lambobin karramawa na kasa Yau Talata
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord Farfesa Chris Imulomen ya bayyana cewa, kalubalen da Najeriya ke fuskanta sun fi karfin shugaba mai shekaru 70.
Rundunar sojin Najeriya ta damke wani soja da ake zargi da satar makamai tare da kaiwa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne. Yana aiki da OPHK Mainok dake Borno.
Kungiyar Malaman jami'o'in Najeriya ASUU zata yi ganawar gaggawa na majalisar zartaswarta ranar Alhamis domin tattauna yadda tayi da gwamnatin tarayya da kakaki
'Yan bindigan dake rike da 'ya'ya mata biyu na tsohon akanta janar na jihar Zamfara, Abubakar Bala Furfuri da wata 'yar aikin gidansa sun yi barazanar mai da
Masu zafi
Samu kari