Latest
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dr Mistapha Muhammad Inuwa ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Party zuwa Peoples Democratic Party, PDP.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake zaton Fulani makiyaya ne sun tarfa wani Magajin Gari a jihar Filato bayan kammala Sallan Isha'i, sun yi awon gaba da shi.
Lamari ya kara rincaɓewa babbar jam'iyyar jamayya ta ƙasa PDP yayin da wasu gwamnoni hudu suma ja daga, sun yi barazanar kauracewa Atiku idan ya biye wa Wike
Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe gidajen talbijin uku da gidan radiyo daya bayan sun halarci wani gangamin siyasa na jam'iyyar PDP a Gusau, babban birnin jihar.
Wani haɗarin mota da ya rutsa da mutane 20, 11 daga ciki sun rigamu gidan gaskiya yayin da wasu Takwas ke kwance a Asibiti inji kwamandan hukumar FRSC na Bauchi
Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yace abubuwa zasu yi sauki da idan har aka zabe shi a 2023.
Jama'a sun fusata tare da caccakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan furucinsa na yan arewa basa bukatar dan Ibo ko Bayarabe.
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa wasu yan bindiga sun harbe shugaban matasan APC na wata gunduma a jihar Ebonyi har lahira, sun sace wasu mutane biyar.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai dora daga inda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsaya idan har aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Masu zafi
Samu kari