Latest
Dan takarar sanata a jam'iyyar APC a jihar Kogi, Oni Christopher Tosin da dimbin masoyansa sun sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC, ya kuma bayyana dalilinsa na
Dakarun sojin Najeriya sun halaka wasu mayakan ISWAP da Boko Haram sakamakon mummunan arangamar da suka yi a yankin Banki dake karamar hukumar Bama a Borno.
EFCC ta kama dan takarar kujerar dan majalisar dokokin jihar Kogi na jam’iyyar NNPP, Ismaila Atumeyi, da tsabar kudi har naira miliyan 326 da kuma dala 140,500.
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
Shugaban tafiyar Gawuna/Garo 2023 a Kano Central, Faizu Alfindiki, ya ce ya fita daga tafiyar Kwankwasiyya ne saboda an gina ta kan 'bautarwa da bauta' ne.
Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci
A cewar wata majiyar dangi a karamar hukumar Nnewi ta Kudu a jihar Anambra, tsohon dan siyasar ya rasu ne a yau Talata 1 ga watan Nuwamba da sanyin safiya.
Biyo bayan mutuwar Ifeanyi, dan shahararren mawakin nan Davido, jam'iyyar PDP a jihar Osun ta bayyana dakatar da dukkan wasu harkokinta na siyasa na tsawon mako
Wata matar aure ta gaji da boye sirrin yadda ta ci amanar mijinta, ta bayyana yadda Direbanta ya mata ciki har sau biyu bayan mijinta ya gaza tsawon shekaru.
Masu zafi
Samu kari