Latest
Wasu jiga-jigai kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun bayyana sauya sheka a jihar Sokoto zuwa jam'iyya mai ci ta APC, The Nation ta ruwaito a yau dinnan.
Wasu ma'aurata tare da biyu daga cikin yaransu sun kwanta dama sakamakon wata gobara da ta tashi a ɗakin da suke bacci bayan dawo da wutar lantarki a Kaduna
Ministan tsaro, Magashi ya bayyana cewa addu'a shine babban abun da Najeriya ke bukata daga Amurka amma ba wai sakon tsoratarwa da zai jefa mutane a rudani ba.
Rikicin jam'iyyar PDP na ƙara tsananta kullum kwana, a yau Talata jam'iyyar ta kori Jimi Lawan da wasu mutane uku a jihar Ogun sakamkon aikata wasu laifuka.
Alhassan Doguwa ya fadi abin da ya jawo fadan shi da Murtala Sule Garo a gidan Nasiru Gawuna. ‘Dan majalisar yace Murtala Garo ya fara zagin shi, ya nemi fada.
Jarumin Nollywood kuma furodusa Kelvin Chizzy ya dauki hankulan mutane a intanet da bidiyon da ya wallafa a shafinsa yana mai cewa makiyansa sun turo masa bakin
Wani matashi dan Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya yada bidiyon wata budurwarsa gwana kuma kwararriya a sana'ar aski mai ban mamaki.
Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau,ya karbi rahoton aikin da ya saka mambobin kwamitin Jibwis Social Media na tattara adadin masallatai.
Jami’an hukumar kashe gobara a halin yanzu suna ta gwagwarmaya tare da kokarin kashe mummunar gobarar da ta tashi a kasuwar teloli dake bayan Tajuosho a Legas.
Masu zafi
Samu kari