Latest
Gwamnan Benuwai ya ajiye Atiku Abubakar da PDP, ya tallata takarar Peter Obi. Samuel Ortom yace ba don shi jam’iyyar PDP ba ne, da ya yi wa LP aiki a 2023.
Wasu gungun ta'addan Boko Haram sun kai hari sansanin yan gudun Hijra dake jamhuriyyar Nijar inda suka yi sanadiyar mutuwar mtuum hudu tare da jikkata wasu.
Dele Momodu, Darakta sadarwa na tawagar kamfen din Atiku ya kwatanta Kashim Shettima da mai cutar mantau wanda ga Gobara a gidansu amma yake makwabta kai dauki.
Jam'iyyar APC ta tono kadan daga irin rikicin da PDP ke ciki, don haka ta bayyana cewa ba za ta iya tabuka komai ba a zaben 2023 mai zuwa nan kusa; badi kenan.
Tsohon gwamnan jihar Borno kuma ɗan takarar mataimaki a APC, Kashim Shettima, yace lokaci ya yi da mutanen arewa zasu saka wa Tinubu bisa alherin da ya musu.
Za a ji labari cewa ganin daga Legas ‘Dan takaran na APC ya fito, jihar da ta fi kowace yawan kuri’a, Bola Tinubu yana hangen kuri’a miliyan 5 a takarar 2023.
‘Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Gombe a Jam’iyyar NNPP, Auwal Isiyaku Seiko, ya maka jam’iyyar a gaban babbar kotun jihar saboda batun takara a zaben 2023.
Wasu ‘yan TikTok, Mubarak Muhammad (Uniquepikin) da Nazifi Muhammad an aikesu kurkuku kan zargin su da ake yi da bata sunan Gwamnan Kano Ganduje, a bidiyonsu.
Gwamnan jihar Edo yana adawa da canjin kudi da babban bankin Najeriya na CBN yace za ayi. Godwin Obaseki yace ba buga sababbin kudi ne matsalar kasar nan ba.
Masu zafi
Samu kari