Latest
Kakakin hukumar yan sandan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa basu kama shugaban hukumar EFCC ba duk da umurnin da kotu tayi tun ran 28 ga watan Oktoba 2022.
A jihar Benue, an yi rabon kudade da uwar gidan shugaban kasa ta ba jama'a bisa yawaitar ambaliyar da kuma asarar da suka tafka a daminan bana. An raba kudin.
Wata matar aure, Misis Ruth Chuks, tace ba abinda mahaifin diyarta baya mata saboda yana son ta yi karatu amma ta fara soyayya, shi ne ya zuba mata guba a shayi
Wata jigo a jam'iyyar APC, Hannatu Musawa ta nuna karfin gwiwar cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC zai lalla Atiku Abubakar na PDP a zaben shugaban kasa.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Rauf Ogbeni Aregbesola zai hadu da Gwamnoni. Ministan ya dade yana kuka kan yadda ake tsare dubban mutane a kurkuku.
Halliru Jika, dan takarar gwamnan na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a jihar Bauchi ya sha alwashin korar gwamna Bala Mohammed daga mulki a 2023.
Dan takarar kujerar gwamna karkashin inuwar PDP mai adawa a jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi watsi da hukuncin kotu da ta soke takararsa, zai ci gaba da kamfen.
A jiya Bola Tinubu ya kai ziyara zuwa gidan Janar Ibrahim Badamasi Babangida, a nan ne Babangida ya daukowa Tinubu batun tsufa da karfin lafiya yayin ziyarar.
An yankewa tsohon babban mai ba da shawara kan harkokin siyasa na lardin Liaoning, Liu Guoqiang, hukuncin kisa bayan da aka kama shi da laifin karbar cin hanci.
Masu zafi
Samu kari