Latest
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gana da gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed yau Talata a Abuja.
Wata kyakyawar budurwa ‘yar Najeriya ta sha caccaka da suka bayan ta bayyana bata son haihuwa saboda yara dawainiya ne da bai dace mutum ya samu ba a rayuwa.
Yan bindiga da suka yi garkuwa da kananan yara 20 daga garin Kusherki a karamar hukumar Rafi jihar Neja sun bukaci a biya su Naira miliyan 40 matsayin fansa.
Matsalar da APC take ciki a jihar Ribas ya karu a maimakon ya ragu. Lauyoyin PDP sun nemi Alkali ya ruguza takarar Gwamnan ‘Dan Jam’iyyar APC a jihar Ribas.
Wasu ‘Yan Majalisa sun bukaci Shugaban kasa ya sauke Minista daga Kujerarta. Sadiya Umar Farouq ta tsokano fushin Majalisa ne a game da batun ambaliyar ruwa.
Wani rahoton da muke samu ya bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar, sun sace wani Limamian Katolika a karamar hukumar Kachia.
Wani abin fashewa ya fashe a kasuwar sayar da kemikal da ke Onitsha a jihar Anambra inda ya haifar da mummunan gobara ta ake zargin ta yi sanadin rasa rayyuka 4
Gamayyar jami'an tsaro sun yi nasarar tura 'yan ta'adda sama da 50 zuwa Lahira yayin wata musayar wuta a yankin ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja a arewa.
Yanzu muke samun mummunan labarin rasuwar Pharm. Ejikeme Omeje, dan takarar majalisar wakilai ta kasa a karkashin inuwa jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan.
Masu zafi
Samu kari