Latest
Takaddama babta kare ba a babbar jam'iyyar adawa yayin da aka nemi Dakta Ayu aka rasa a wurin kamfen Atiku a Borno. Kakakinsa ya fito ya yi bayanin dalili.
Mele Kyari, shugaban kamfanin mai na Najeriya, NNPC ya ce yana samun barazanar halaka shi saboda sauye-sauyen da ya ke yi a bangaren mai biyo bayan dokar PIA.
Matashin Kano kuma mawakin bege, Sharif Aminu Da aka yankewa hukuncin kisa a baya ya shigar da kara kotun kolin Najeriya bayan shan kaye a kotun daukaka kara.
Wani mai rajin kare hakkin ‘dan Adam na jam’iyyar Green a jefi Sarki Charles III da matarsa Sarauniya Camilla da kwai uku. An kara da yi musu ihun Bama so.
Shugaban Najeriya, Manjo Janar Muhammadu Buhari mai ritaya ya tashi daga gadon ganin likita inda ya kai ziyara fadar mai alfarma sarkin Birtaniya, Charles.
Dazu da yamman nan ne Alhaji Atiku Abaubakar yace magoya bayan APC ne suka aukawa tawagarsa. APC ta karyata Atiku, tace babu wanda ya kai wa ‘dan takaran hari.
Gwamna Nyesom Wike ya jadadda cewa shi da yan kanzaginsa adalci kawai suke bukata daga shugabancin jam’iyyar PDP da yin abun da ya kamata gabannin zaben 2023.
A jiya ne aka ji Gwamna Udom Emmanuel yace bai bar takarar Atiku/Okowa a Jam’iyyar PDP ba. Shugaban kwamitin neman takaran shugaban kasar ya yi wannan jawabi ba
Wani fitaccen sanata, Adamu Bulkachuwa ya bayyana sauya sheka daga jam'iyyar APC mai ci zuwa PDP ta adawa ana tsaka da shirin babban zaen 2023 mai na badi.
Masu zafi
Samu kari