Latest
Hukumar bada ruwan fanfo ta Abuja ta sanar da karin kudi ga kwastomominta. Takardar da hukumar ta fitar ya ce an yi karin ne saboda tsadar kayan tsaftace ruwa.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan ta'adda suka farmaki tawagar motocin kamfen Atiku a birnin Maiduguri na jihar Borno. Wasu sun samu raunuka.
Yayin da abubuwa ke ƙara lalacewa a PDP, kakakin kwamitin kamfen shugaban ƙasa, Sanata Dino Melaye, yace nan gaba wasu makusantan Wike zasu mara wa Atiku Baya.
Tun bayan sanarwar baban bankin kasar dai a watan da ya gabata ake fara samun turoruwar kai kudi bankunan kasar sabida gudun asara ko kuma aikin da na sani
‘Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai farmaki kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan inda suka budewa motar bas mai mazaunin mutum 18 wuta.
Jam'iyyar PDP, ta cika baki cewa za ta kwace mulki a hannun jam'iyyar APC a Borno a zaben 2023 musamman bayan ta samu sabbin mambobi miliyan 1 cikin wata guda.
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya karbi bakuncin gwamnoni hudu da ke nuna adawa da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a Bauchi.
sanatan dai ya gufarnar da shugaban ne a gaban kuliya kan zargin cireshi ba bisa ka'iada ba, kamar yadda takardar karar da ya shigar a gaban kotu ta nuna a jiki
Abubuwa na kara lalacewa a babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP yayin da ake ta yamadidi kowa na faɗin bakinsa kan zargin rashin fitar da kuɗin Kamfen Atiku/Okowa
Masu zafi
Samu kari