Latest
Aji Bukar Haziki matashi Ne mai Shekaru 15 a duniya ‘dan asalin jihar Borno wanda ya kera karamin Masallacin Ka’aba. Yaron mazaunin garin Maiduguri ne a Borno.
Bayanan da muka samu sun nuna cewa yayin wani shawagin tunawa da yaƙin duniya na 2, wasu jirage sun yi karo da juna a garin Dellas na ƙasar Amurka ranar Asabar.
A yayin da babban zaben shugaban kasa na 2023 ke kara gabatowa, matasa a jihar Kaduna sun yi gangamin goyon bayan Tinubu da yi masa alkawarin kuri'u miliyan 4.
Bidiyon yadda manajan otal ya gaggauta hana saurayi shan lemonsa ya janyo cecekuce. Manajan Otal din ya ga budurwar ta CCTV tana yin barbade a lemon saurayin.
Labour Party ta nuna rashin jin dadinta kan irin kalaman da Kashim Shettima, dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC ke amfani da su akan masu neman takara.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya roki al’ummar Najeriya da kada su cire tsammani da jam’iyyar mai mulki gabannin zabe mai zuwa.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya baiwa shugaban ma'aikatan rantsuwar kama aiki tare da Kantomimin da zasu tafiyar da kananan hukumomin jihar guda 17 .
Gwamna Umara Babagana Zulum na jihar Borno, ya sake bude shahararriyar kasuwar Gamboru dake karamar hukumar Ngala ta jihar Borno bayan garkameta da aka yi.
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, Attahiru Jega da Hakeem Baba Ahmed, sun ce Kola Abiola na PRP ne ya cancanta da zama shugaban ƙasa a 2023.
Masu zafi
Samu kari