Latest
Fadar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na Shirin Kashe Naira biliyan biyu domin sabunta motocin shugaban kamar yadda sakataren fadar gwamnatin tarayya ya tabbata.
Mele Kyari GMD na kamfanin man feturin Najeriya watau NNPCL ya bayyana cewa kudin da suke sayo tataccen man fetur daga kasar wajen yanzu ya ninka kudi N170.
Yan ta'addan ISWAP sun sanar da daina karbar kudin harajin da suka kakabawa manoma da masuntan dake tafkin Chadi da takardun kudin Najeriya 'Naira' daga yanzu.
Wani matashin yaro dake talla a titi ya ba jama’a Mamaki yayin da yake amsa tambayoyin lissafi tamkar na’ura mai kwakwalwa. Babu tabbacin yana zuwa makaranta.
Jam’iyyar LP ta nemi alfarmar yin amfani da filin wasan Samuel Ogbemudia wajen kamfe a Edo, amma aka hana. An ji dalilin da ya sa aka hana jam'iyyar wannan dama
Hukumar zabe wato INEC, ta umurci al'umma su yi watsi da wani rahoto da ake ikirarin ta fitar na cewa tana binciken Bola Tinubu kan zargin safarar muggan kwaya.
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa ya zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party da kawo rashin aikin yi Najeriya
Likitoci a kasar Rasha sun gudanar da wani aikin Tiyata mai hadarin gaske na kokarin cire bam da ya makale a kirjin wani Sojan kasar dake yaki a a kasar Ukraine
Ƴan Nigeria nada basira sosai musamman ma in suka samu dama da abubuwan kirkira suna iya kirkira ko sakewa abubuwa da dama fasali daga adalin su ko kuma canjasu
Masu zafi
Samu kari