Latest
Kwankwaso, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya sanar da cewa Najeriya tana da kudin kula da ‘yan kasarta, bai dace ana aro don biyan albashi ba.
Shugaban PDP na Oyo ya yi karin haske a kan sabanin Atikku da wasu Gwamnoni. Dayo Ogungbenro ya shaidawa ‘yan jarida cewa suna tare da Gwamna Nyesom Wike.
Cristiano Ronaldo ya yi wata hira ta musamman wanda ake ganin ta fusata Manchester United da kocin kungiyar a halin yanzu, ya soki yadda ake gudanar da abubuwa.
‘Yan bindiga sun sace Obadiah Ibrahim a Oktoba kuma sun tatsi kudin fansa N3 miliya da babur daga ‘yan uwansa, sai suka halaka shi. Yanzu N10m suke so ta gawa.
Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ya rike mukamai iri-iri a siyasa. A tarihinsa ya taba zama ‘Dan majalisa, Gwamnan Kano, Ministan tsaro, da kuma Sanata.
Za a ji Dalar da kwanakin baya ake nema kamar hauka ta zama abin gudu a kasuwar canji a yau. Idan kuwa ‘yan BDC za su saye Dalar, sai ayi wa mutum tayin banza.
Yayin da bukin kirsimeti da Sabuwar shekara ke ƙaratowa, Gwamna Umahi na jihar Ebonyi, ya umarci a gwangwaje kowane ma'aikaci da kyautar N15,000 da albashinsa.
Bayan isowar shugaban kasa Muhammadu daga Landan, Bola Tinubu, ‘dan takarar shugaban kasa na APC da Sanata Adamu Abdullahi sun shiga ganawa da Buhari a Abuja.
'Dan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin inuwar jam'iyyar APC, Sanata Uba Sani, yace babu sauran burbushin jam'iyyar adawa PDP a yankin ƙaramar hukumar Giwa.
Masu zafi
Samu kari