Latest
Gwamna Simon Lalong na Jihar Filato ya ayyana ranar Talata 15 ga watan Nuwamba a matsayin hutu a jiharsa saboda kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasan APC
Wata kotun ABuja ta umarci wani matashi ya yi sharar kotu bisa laifin satar turare a wani kantin siyayya da ke Abuja. An yanke masa hukunci ne daidai da laifin.
Sanata Godswill Akpabio ya sha alwashin daukaka kara har zuwa kotun koli kan hukuncin kotu daukaka kara da ta umarci INEC ta cire sunansa matsayin ‘dan takara.
ana ta samun tirka-tirka dai bayan da aka gudanar da zaben fidda gwani na gwamnan jihar adamawa a jam'iyyar Apc, wanda hakan yasa Wasu zuwa kotu har aka kori.
labarin wani mai kudi da ya zama talaka wanda bai da ko sisi ya zamana inda zai kwana ko makamancin haka na nema ya gagareshi, bayan sauka daga mukamin shugaba
Bayan rasuwar tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Ekiti, a ranar Talata 15 ga watan Nuwamba, 2022, yan majalisun sun shaida rantsar da, Gboyega Aribisogan
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, gwamnoni, Sanatoci da ƙusoshin jam'iyyar AOC duk sun hallara a babbar birnin jihar Filato yayin da Tinubu zai bude kamfen 2023
An kama wani tsohon dan takarar gwamnan jihar Anambra yayin da yake shirin tserewa bisa zargin ya saci wasu kudade da kayan kudi. An tura keyarsa magarkama.
Wani abin bakin ciki ya faru a kasuwar Singer da ke birnin Kano a ranar Talata bayan gobara ta tashi a wani dakin ajiyar kayayyakin masarufi kuma ta kone kaya.
Masu zafi
Samu kari