Latest
Alkali yace ba Sanata Emmanuel Bwacha ne ‘dan takarar Gwamnan Taraba a jam’iyyar APC ba. Kotu ta rusa zaben APC na tsaida 'dan takaran Gwamna a zabe mai zuwa.
Wani gaye ‘dan kwalisa ya birge ya zuba riga kimono da wandonta na atamfa. Ya riko jaka ta launin atamfar tare da agogo iri daya. Motarsa an fente ta da launin.
Za a fahimci cewa Gwamna Nasir El-Rufai da wasu Gwamnoni a Najeriya sun yi kira ga gwamnati tayi watsi da tsarin tallafin man fetur a wajen taron NESG a Abuja.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya fada wa abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP cewa ya tare a Abuja.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Abubakar Bukola Saraki, yace nam da ɗan lokaci jam'iyyar PDP zata dunƙule wuri ɗaya ta tunkari cika burin yan Najeriya
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan China mazauna Najeriya sun tafka asara yayin da gobara ta kama kamfaninsu da ke jihar Ogun. An ce ya zuwa yanzu ana.
A wani sakon murya da ake yaɗawa, wani kwamandan mayakan ESN a yankin kudu maso gabashin Najeriya ya yi wa gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, barazana.
Wata kotun daukaka kara dake zama a Abuja tace Sanata Godswill Akpabio ba shi ne halastaccen ‘dan takarar sanatan Akwa Ibom ta arewa maso yamma ba a jiharsa.
A wani labarin da muka samo, an ruwaito cewa, hukumar yada labarai ta kasa, NBC ta ci tarar gidan talabijin na Arise bisa yada labaran karya kan Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari