Latest
Yayin da yakin neman zabe ke kara kankama a Najeriya, jam'iyyar APC mai mulki ta sanu gagarumin ƙarin goyon bayan wani ɗan majalisar tarayya daga Kogi a ADC.
Wani bincike da masana lafiya sukai sun gano yadda kuka ke taimakawa wajen magane matsaloli da dama da ke tattare da dan adam musamman ma a ido da zuciyarsa
Tafiyar tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya gamu da babban cikas inda ɗan takarar mataimakin gwamnan Neja a inuwar NNPP ya yi murabus daga mukamin.
A ranar Lahadi aka kaddamar da fara wasannin gasar cin Kofin duniya a ƙasar Qatar, akwai wasu matakai da ƙasar ta ɗauka na nuna kyaun Addinin Musulunci a gasar.
Mafi yawancin kasashe sun hallastawa maza auren mata 1 ko fiye da hakan, kasashe kadan ne suke yarda mata su auri maza fiye da daya, abin da ake kira Polyandry.
Wasu yan daba a ranar Lahadi, 18 ga watan Disamba, sun kona wani sashi na kotun majistare da ke jihar Imo. Hakan na zuwa awanni 24 bayan kona babban kotun Orlu.
Bidiyon wata karamar yarinya wacce aka bayyana sunanta da Rukayya dake kaunar Sheikh Ali Isah Pantami ya bayyana. Har wasika ta rubuta wa ministan a Abuja.
A cikin sunayen biloniyoyin duniya na jaridar Forbes, akwai biloniyoyi 2,775 a duniya kuma fiye da 10 daga cikinsu bakaken fata ne. Rahoton nan ya jero mutane 5
A cikin watanni shida na farkon shekarar 2022 yan Najeriya sun siya lemun kwalba da giya wanda kudinsu ya kai Naira biliyan 599.11. Hakan na nuna cewa an samu
Masu zafi
Samu kari