Latest
Kakakin Majalisar Wakilai ta Najeriya, Femi Gbajabiamila, a halin yanzu yana karatun wani kwas a Makarantar Ilimin Koyon Aikin Gwamnati ta John F Kennedy da ke
Jihar Legas - Babban Lauyan kare hakkin dan Adam Femi Falana ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sauka haka, saboda ya gaji a taron zanga-zangar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada sabbin kwamishinoni zabe na jihohi, RECs, a Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, rahoton Leadership. Biyo bayan hakan, Shugaba B
Wani mummunan hatsari da ya rutsa da Babur ɗin da wasu sojoji biyu ke kai da babbar motar kwashe shara a Mando Kaduna, ya yi sanadin mutuwar sojojin yau Talata.
Kungiyar dillalan jakuna (DDA) a ranar Litinin ta ce sama da ayyuka miliyan uku za a rasa idan aka aiwatar da shirin haramta yanka jakuna a Najeriya baki daya.
A wajen liyafar bikin an bukaci ango ya rike kwali dauke da sunan APC yayin da amaryar ta rike na Labour Party don yin gasa. A karshe dai amaryar ce ta lashe.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da Allah-wadai da tir da hare-haren yan bindiga a sassan Najeriya, a Taraba wasu miyagu sun aikata ta'asa a birnin Jalingo.
Wata kyakyawar matashiyar budurwa mai shekaru 23 ta aure mahaifin saurayinta mai shekaru 89 a duniya bayan ta kama saurayin nata yana cin amanarta dumu-dumu.
Kasa da sa'o'i 24 da 'yan ta'adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna Nasir El'Rufai a wani faifan bidiyo jiya.
Masu zafi
Samu kari