Latest
Kungiyar SERAP mai rajin tabbatar da adalci ta zargi shugaba buhari da gazawa wajen tabbatar da alwarukan da ya daukarwa yan kasa zai yi musu a wa'adin mulkinsa
Tsohon hadimin Goodluck Jonathan yace tun tuni aka daina sanya Peter Obi daga cikin manyan yan takarar da zasu iya ɗarewa shugaban kasa a babban zaben 2023.
Wani matashi dan Najeriya ya garzaya soshiyal midiya don nunawa duniya hadadden kifi mai launin ruwan gwal da ya kama. Ya nemi sanin suna da darajarsa kafin ci.
Wata mata mai suna Sarata ta maka mijinta a kotu don a raba su saboda tace shaidanun aljanu ne dawainiya da akalar aurensu tun daga 2005 da suka angwance tare.
A labarin da muke samu, wasu jiga-jigan PDP a jihar su dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP sun bayyana komawa APC mai mulkin kasar nan tun shekaru 8.
Babban Sarkin kasar Ibadan, Oba Lekan Balogun, ya roki Atiku ya nemi sulhu da gwamna Seyi Makinde da sauran gwamnonin tawagar G5 idan yana son ya samu nasara.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta koka da irin rikon da mahaifiyarta tayi mata tun tana karamarta.Cikin da bakin ciki da kuka ta sanar da cewa haka ake wa kannanta.
Kimamin mutane 15 ne suka mutu a Kano sakamakon kamuwa da cutar diptheria, a cewar Dakta Abdullahi Kauran-mata, kwararren likita mai nazarin cuta masu yaduwa.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde bai halarci gangamin yakin neman zaben shugabancin Atiku Abubakar ba wanda ke gudana yau Alhamis, 19 ga watan Janairu a Ibadan.
Masu zafi
Samu kari