Latest
Olusegun Obasanjo ya kare kan shi daga masu sukarsa a kan Peter Obi. Tsohon shugaban kasar yake cewa Najeriya tana bukatar mai halin kwarai ne ya jagorance ta.
Mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar ya bukaci babban bankin Najeriya, CBN, ta tsawaita wa'adin dena amfani da tsaffin takardun naira.
An yi taron kamfen a wata jihar APC, jam'iyyar PDP ta fuskanci kalubale yayin da wasu mabiyanta suka samu raunuka wani kuma ya mutu. An bayyana yadda ya kaya.
Wani dalibi mara galihu wanda ke kwana a cikin ajinsu kullun kwanan duniya ya tsuma zukata a soshiyal midiya. Wani dan makarantarsu da ya lura taimaka masa.
Kotu a jihar Adamawa ta yanke hukuncin daurin shekaru takwas kan dagacin kauyen Gugu, yankin Banjiram a karamar hukumar Guyuk, jihar Adamawa kan kin biyan bashi
Babban Bankin Najeriya ya umarci ‘yan kasar da su daina karbar tsoffin kudade daga bankunan kasar saboda wasu dalilai da ya bayyana kan wa'adin tsoffin kudin.
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta shari'ar Musulunci a Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci yan Najeriya su yi tunani sosai.
Babban bankin Najeriya ya ce akwai kudade a kasa, amma bankunan kasar nan ba sa son ba ma mutane, don haka zai dauki matakin da ya dace kan dukkan bankunan.
Wani bidiyo da aka wallafa a YouTube ya nuno lokacin da amarya ta canja a lokaci guda sannan ta dankarawa angonta naushi a ranar bikinsu. Wasu sun ce shiri ne.
Masu zafi
Samu kari