Latest
Dan takaran shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyyar African Democratic COngress ADC, Dumelu Kachikwu, ya bayyana cewa ya kamu da sabon nauyin Korona.
Bayan kimanin awa 48, direbobin manyan motocci da suka datse babban hanyar Kaduna zuwa Kano sun amince sun janye motoccinsu bayan tattaunawa da jami'an tsaro
Dan takarar gwamnan Katsina na jam'iyyar NNPP wanda ya samu wakilcin mataimakin a wurin taron al'umma ya sha alwashin koma wa tsarin musulunci idan ya ci zabe.
Jaridar Kafar Internet ta Legit.ng ingilishi ce ta gano wani bidiyo na wani wanda ya sawa kansa suna baban komadi sanye da kayan mata har da goyo ma a bayansa
Kotun koli mai zamanta a Abuja ta yanke hukuncin karshe kan karar da dan takarar gwamna na fidda gwani na APC, Farouk Adamu ya shigar kan Mataimaki Umar Namadi.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno yadda mazauna wata unguwa a Najeriya suka haddasa dirama bayan ganin wani mutumi mai kama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Dan Takarar Shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu yace batun tsadar rayuwa, matsalar mai da dai sauransu sunzo karshe ana zabarsa a shugaban kasa
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar New Nigerian Peoples Party, Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, ya fara yakin neman zaben NNPP a jihar Bauchi, arewa maso gabas.
Allah ya yi wa wani Limami, Muhammadu Sani da matarsa Raulatu Sani da yayansa biyu rasuwa sakamakon gobara da ta tashi a gidansu da ke karamar hukumar Zaria.
Masu zafi
Samu kari