Latest
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya ja hankalin matasa da kada su kuskura su bari yan siyasa su yi amfani da su a matsayin yan daban siyasa gabannin 2023.
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa a inuwar APC, Festus Keyawa, ya ce zabe mai zuwa 2023 na mutum daya ne domin Obi ya daidaita PDP.
Wani littafi da ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya buga ya zama abin kwatance a duniya, ministan sufurin jiragen sama ya siya kwafi 2000, gwamna.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato ya yi alkawarin cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai inganta tsarin siyasar Najeriya.
Wata kungiyar matasan Najeriya na PYFN ta gargadi tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo cewa bai cancanci ya bawa yan Najeriya shawara kan wanda za su zaba ba.
Gwamna Obaseki na Takwaransa na jahar Bayelsa sun ziyarci gwamna Ifeanyi Okowa, sun nemi a sake neman maslaha da mambobin tawagar G5 kafin ranar zabe a 2023.
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga alherin da tsohon shugaban kasar Najeriya, Obasanjo yake dasi ya ce shi dai a saninsa ya fi Tinubu Buhari da 'yan APC.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu ya ce zai magance kalubalen da ke tattare da tsarin Almajiranci a yankin arewacin Najeriya idan aka zabe shi 2023.
Wata mummunar Gobara ta kama a dakin gwaje-gwaje na asibitin kwararru da ke birnin Jos a jihar Filato. An bayyana asarar kayan kudi da aka yi a lokacin gobarar.
Masu zafi
Samu kari