Latest
Gwamna Wike da takwaransa na jihar Benuwai sun tabbatar wa dunuya cewa kan su gwamnonin G5 a haɗe yake kuma muryarsu daya, zasu sanar da dan takararsu nan gaba.
Na farko a jerin ‘yan wasan da suka zarce kowa a samun albashi a 2023 shi ne ‘dan wasan kwallon kafan nan Cristiano Ronaldo wanda kungiyar Al Nassr ta dauke shi
Vladimir Putin na Rasha ya umurci a tsagaita wuta na wucin gadi a yakin da kasarsa keyi da Ukraine don bada dama yin bikin kirsimetin masu kiristancin gargajiya
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya roki dukkanin masu neman kujerar gwamnan jihar Oyo a inuwar jam'iyyu adawa su gaggauta janye wa dan takarar PDP, Seyi Makinde.
Wani jinjiri ya ba jama’a masu tarin yawa mamaki bayan yayi caraf tare da rike hannun lokutan da ya karba haihuwarsa ya ki saki. Jama’a da yawa sun fassara shi.
Gwamnan PDP mai ci da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun ki halartar taron da aka gudanar a jihar Oyo a yau dinnan. Ana kyautata zaton wannan na da nasaba da Atiku.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da halaka wani ‘Dan bindiga tare da kama wasu shida da ake zargi. Suna daga cikin yaran Bello Turji da Kachalla.
Sowore, dan takarar shugaban kasa na AAC, ya ce baya bukatar goyon baya daga mutanen da suka lalata Najeriya, a martaninsa kan goyon bayan Obi da OBJ ya yi
Farkon wannan makon ne Babban Mai Binciken Kuɗin PDP na Jihar Gombe, Honorabul Mahmoud Mohammed Wafa ya fice daga jam’iyyar, ya koma NNPP mai alamar kayan dadi.
Masu zafi
Samu kari