Latest
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki wasu yankunan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka halaka Jami’an tsaro masu tarin yawa farmakin.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) ta kori tsohon dan takarar gwamnan jihar Zamfara, Hon. Ibrahim Shehu Bakauye kan cin amana.
Abdulmumin Jibrin na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar na jam’iyyar NNPP ya ce sun Rabiu Kwankwaso zai yi kamfe a duka kananan hukumomi 774 da ake da su
Shugaban kamfanin Dialogue Group, ya maidawa Olusegun Obasanjo raddi a kan goyon bayansa ga Peter Obi, a cewarsa dabarar cigaba da mulki ne kurum na Obasanjo.
Jami’an tsaron kasar Ingila sun yi karin-haske, sun ce ana binciken Raymond Dokpesi wanda aka kama a ranar Lahadi ne bisa zargin fyade tun a shekarar 2019.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Sanata Jibrilla Bindow, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya sanar da goyon bayansa ga Gwamna Ahmadu Finitiri da Atiku.
A jiya aka ji Karamin Ministan harkokin man fetur na kasa, Timipre Sylva ya ce NPC yana tafka asara ne a wajen saida man fetur saboda ana biyan tallafin fetur.
An yi alkawarin ceto wadanda aka dauke a tashar jirgin kasa a Edo. Kwatsam sai ga shi ‘yan bindigan su na neman a biya kudin fansar N20m a kan duk mutum daya.
Kungiyar kiristocin Najeriya ta shawarci matasa a kasar a kan kada su yarda su siyar da kuri'unsu ga mayaudara yayin da babban zaben 2023 ke kara gabatowa.
Masu zafi
Samu kari