Latest
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyar APC, Bola Tinubu, ya ce da zaran ya dare shugaban kasa zai magance damuwar ASUU.
Maganunuwan gargajiya da illar da suke mana bamu sani ba, amma haka zaka ga muna shansu ba iyaka, magani daya amma yana warkar da cuta goma ko fiye da haka
Gwamnann jihar Ondo Akeradulo Rotimi ya bukaci da yan Nigeria da masu fada aji da masu zabe da su taimaka wajen tabbatar da shugabancin kasar nan ya koma kudu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamasr da sabon hedkwatar hukumar yan sandan Najeriya ta jihar Yobe a ranar Litinin, 9 ga watan Junairu, 2023 a Damaturu.
Wani uba da ke kokarin kare diyarsa ya ji sanyi bayan karamar yarinyar ta rattaba hannu kan Yarjejeniyar da ke haramta mata yin saurayi har sai a shekarar 2041.
An fitittiki wata Farfesa daga jami'a a kasar Amurka kan laifin nunawa dalibanta wasu hotunan tana mai cewa zanen fuskan annabin Musulunci ne, Muhammadu (SAW).
Sanata Orji Kalu, bulaliyar majalisar dattawa ya ce a shirye ya ke ya karbi belin Nnamdi Kanu, shugaban haramtaciyyar kungiyar IPOB idan FG za ta bada belinsa.
Wani boka ya yi abin kunya yayin da ya dirkawa wata mata ciki a jihar Kano.Ya amsa laifinsa tare da cewa hakan sharrin shaidan ne ba komai bane a yi masa afuwa.
Gwamnan jihar Benue ya bayyana cewa, ba ya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku ABubakar, kuma bai bayyana wanda yake marawa baya ba.
Masu zafi
Samu kari