Latest
Watanni hudu kafin karewar mulkinsa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Allah ya taimaka masa wajen fatattakar yan Boko Haram daga yankin arewa maso gabas.
Ba tare dabata lokaci ba daga jihar Adamawa, Jirgin shugaba Muhammadu Buhari tare da manyan jiga-jigai kuma mambobin kwamitin yakin neman kujerar shugaban.
Hukumar NIS ta hukunta wasu bara-gurbi daga cikin jami'anta, ta sallami 4 daga aiki, ta rage wa guda 14 mukami sannan wasu na jiran sharia bisa zargin saba doka
Tsohon Sakataren tsare-tsare na jam'iyar APC ta kasa, Farfesa Ussiju Medaner, ya bayyana cewa Buhari ya zabe zuwa jihohi 10 ne saboda duba ayyukan da suka rage.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bashi da bulo daya a kasar ketare don haka babu wanda zai bata masa suna ko bayan ya sauka mulkin Najeriyaa.
Wani magidanci mai matan aure takwas da yara fiye da 50 ya shirya gina makaranta kusa da gidansa wanda yaran Za su dunga zuwa. Ya bayyana dalilinsa na yin haka.
Wani sabon salo da wata kyakkyawar Amarya ta bullo da shi ranar shagalin daura mata aure ya ja hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta na zamani TikTok.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP mai kayan dadi, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace da zaran ya hau mulki zai dauke yara daga Titunan Nigeria
Yaron shugaban Hukumar DSS ya fadi dalilin rigimar mahaifiyarsa da Abba Gida Gida, ya ce gaskiyar abin da ya faru shi ne, ‘Dan takaran NNPP ne ya zagi matar DG.
Masu zafi
Samu kari